Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2022

"NIGERIA IMPORTS OVER $8bn WORTH OF FURNITURE YEARLY - FAISAL JAFAR RAFINDADI

 "NIGERIA IMPORTS OVER $8bn WORTH OF FURNITURE YEARLY - FAISAL JAFAR RAFINDADI" Alhaji Faisal Ja’afar Rafindadi, the National Coordinator Katsina Furniture & Interior Expo maintains that, furniture making has grown beyond local production. He has therefore appealed to  Katsina State government to partner with the Katsina State Furniture Workers Association especially in the area  of machineries and infrastructure in order to boost the state contribution to the sector. Alh. Rafindadi, sadly noted that, despite this progress in the sector, Nigeria imports over $8b worth of furniture on yearly basis. So in order to reverse, the trend, there is the need for the adoption of public private partnership in the furniture industry, to reduce the quantum of heavy import bill which is putting pressure on our foreign exchange reserve. The partnership would also boost revenue of the state while creating employment for Nigerians.   He further stated that: “If the governmen...

Wata budurwa mai suna Bishira, ta rasa rayuwanta ana tsaka da kidan dj a wajen wani biki.

  Wata budurwa mai suna Bishira, ta rasa rayuwanta ana tsaka da kidan dj a wajen wani biki. Budurwan ‘yar asalin jahan kano a unguwan jan bulo,ta rasa rayuwanta ne a lokacin da take suyan awara, a wajen sana’anta kwatsam saitaji kidan dj a wani gurin biki nan tayi tattaki zuwa wajen domin gane ma idonta. Wanda abun ya faru a idonsu sukace da zuwanta gurin tafara liki da kudin cinikinta na awara, inda itama tafada fili tafara taka rawa bayan dj ya saka kida.

Innalilahi Wa inna Ilahiil Raji'un

Inna lillahi ww inna ilaihi raji'un  Wadannan su ne mutanen da 'yan bindiga suka hallaka a garin Giwa na jihar Kaduna a jiya Alhamis. Allah Yabamu Zaman Lapiya!

Taƙaitaccen Tarihin Shahararren Malamin addini Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

 Taƙaitaccen Tarihin Shahararren Malamin addini Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.  Daga Janaidu Amadu Doro.  “An haifi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi a garin Gumi da ke jihar Sokoto Kafin daga bisani ta zama cikin jihar Zamfara a shekara ta 1340 bayan Hijira daidai da shekarar Miladiyya ta 1922. Sheikh Gummi ya tashi ne cikin kyakkyawar tarbiyya da natsuwa da tsafta da neman Ilimi ƙarƙashin kulawar mahaifinsa Kuma shi ne Alkalin Gummi na wancan lokacin.  Tarihi ya Ambato cewar Marigayi Sheik Gumi ya yi karance-karance na zaure a wurare daban-daban na Malaman da su ka shahara a ƙasar Hausa a wancan lokaci tare da karatu na Nizamiyya har kasar Sudan da kasar Saudiyya. Shehin malamin ya na ɗaya daga cikin shahararrun malaman Addinin Musulunci a Afrika baki ɗaya.” “Sheikh Gummi mutum ne Mai kokarin binciken Al'kur'ani da Sunna kan hukunce-hukuncen Shari’a tun daga abinda ya shafi Tauhidi, Hadisi, Fikhu da luggar Larabci.  Ya yi rubuce-rubuce masu yawa kuma kadan daga cikins...

Miliyan 700: EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnar Kaduna Ramalan Yero.

 Miliyan 700: EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnar Kaduna Ramalan Yero. “Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, EFCC, a ranar 21 ga watan Nuwamba, 2022, ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero a gaban mai shari’a R.M Aikawa na babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna a kan wasu tuhume-tuhume takwas da aka yi wa gyaran fuska, Sake shari’ar dai ya biyo bayan sauya sheƙar da aka yi wa tsohon alƙalin kotun, Mai shari’a M.G Umar daga jihar. Hukumar EFCC na tuhumar Yero ne tare da Nuhu Somo Wya (wani tsohon minista), Ishaq Hamsa (tsohon sakataren gwamnatin jihar Kaduna) da Abubakar Gaiya Haruna (tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar) bisa zarginsu da aikata laifin. da ake zargin cewa suna da hannu wajen karɓa tare da bayar da wasu makuɗan kuɗaɗe Naira miliyan 700 da tsohuwar ministar albarkatun man fetur, Diezani Alison-Madueke ta biya su don yin tasiri a kan sakamakon zaɓen shugaban kasa na 2015. “A zaman na yau, lauyan masu shig...

Gwamnati Zata Raba Naira Biliyan 2.6 Ga Waɗanda Rikicin 'Yan Bindiga Ya Shafa A Jihar Katsina

 Gwamnati Zata Raba Naira Biliyan 2.6 Ga Waɗanda Rikicin 'Yan Bindiga Ya Shafa A Jihar Katsina Gwamnatin jihar Katsina ta amince da biyan Naira biliyan 2,671,330,300 ga mutane 13,315 da rikicin 'yan bindiga ya rutsa da su a faɗin Jihar Katsina  Amincewar ta biyo bayan da kwamitin da Gwamnatin ta kafa don zaƙulo da tantance mutanen tun daga shekarar 2020 ya gabatar da rahoton shi. Mai baiwa gwamna Aminu Bello Masari shawara na musamman kan ilimi mai zurfi Bashir Usman Ruwan Godiya, wanda ya bayyana wa manema labarai sakamakon taron majalisar zartarwa na jiha karo na biyar. Ya ce za'a yi amfani da kuɗaɗen ne wajen samar da kayan abinci da kayan makaranta da kayan sawa da kuma ilimi da kuma biyan wasu buƙatu na mata da marayu da aka kashe iyayen su.  Ya ce tuni gwamnati ta sake kafa wani kwamiti domin aiwatar da shawarwarin

Ni Dan Siyasa Ne, Babu Abinda zai hana ni yiwa Ƴan takara addu'a- Inji Alaramma Ahmad Suelaiman.

 Ni Dan Siyasa Ne, Babu Abinda zai hana ni yiwa Ƴan takara addu'a- Inji Alaramma Ahmad Suelaiman.  "Nabi Sule Lamido a Siyasa nabi Kwankwaso Nabi Ganduje Nayi Gidan Atiku Amman Lokacin Baa Fara Fita Kamfe Dani Ba, Kuma Meyasa Duk Lokacin Da nabi Wadancan Banyi Laifi Ba, Sai Yanzu?" "Bayan Haka Nayi Jam'iyyar APP Ta Koma CPC Haryanzu Da Takoma APC" “Shigar da muke yi harkokin siyasa ta taimaki ci gaban addinin Musulunci a arewacin Nijeriya in ji Alaramma Ahmad Suleiman a cikin hira ta musamman da DCL Hausa ta yi dashi

Sufeto Janar Ya Dora Laifin Rikicin Suyasa Akan Gwamnoni

 2023: Sifeto-Janar ya ɗora laifin rikicin siyasa a kan gwamnoni Sufeto-Janar na ƴan sanda, Usman Baba, ya ɗora laifin karuwar tashe-tashen hankulan siyasa a kasar kan wasu gwamnonin jihohi.  Baba ya bayyana haka ne a wata ganawa da ya yi da shugabannin jam’iyyun siyasa da sauran masu ruwa da tsaki a yau Alhamis a Abuja. Ya ce an kira taron ne domin jan hankalin shugabannin jam’iyyun siyasa kan yadda ake samun karuwar tashe-tashen hankula a siyasance da kuma gabatar da cikakken tsari na magance matsalolin. “Muna ta samun rahotannin wasu Gwamnonin Jihohi da ke karfafa ‘yan barandan siyasa. “Suna amfani da jami'an tsaro na kananan hukumomin da ke karkashinsu domin tada tarzoma a wajen yakin neman zabe na jam’iyyu da aka bada umarni, musamman sabanin ra’ayi na siyasa. “A yin haka, suna amfani da ikonsu da tasirinsu don hana kafa allunan yakin neman zabe ko kuma su kakkarya su. "Suna kuma hana ƴan adawar siyasa filaye su gudanar da yakin neman zabensu ko kuma yin taron su na siyas...

Gwabnanatin Najeriya Zata Cire Tallafin Man Fetur A Shekara 2024

 Za Mu Cire Tallafin Man Fetur A 2023, Cewar Gwamnatin tarayya Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare ta Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur a watan Yunin 2023. Hajiya Zainab ta bayyana haka ne a lokacin taron manema labarai da ta gudanar a Abuja babban birnin ƙasar bayan kammala taron tattalin arziki na ƙasa karo na 28. Kamfanin dillacin labaran ƙasar ya ruwaito cewa biyan tallafin kudin man fetur ya laƙume naira tiriliyan 2.565 tsakanin watan Janairu zuwa Agustan 2022. Haka kuma a cikin kasafin kudinta, gwamnatin tarayya ta ƙiyasta kashe naira tiriliyan 3.3 wajen biyan tallafin man tsakanin watan Janairu zuwa Yunin 2023. Ta ci gaba da cewa kuɗin tallafin man na kawo wa kasafin kudin giɓin da dole sai an ciwo bashi kafin cike shi. “Ba kuɗi ne da muke da su a hannu ba, kudi ne da muke karɓo bashinsu domin biyan tallafin'', in ji ministar. “Wasu ƙasashe sun fara biyan tallafi saboda annobar Korona, da batun yaƙin Ukraine,...

Tirkashi: Hotunan Zafafan Motocin Da Gobna Rt. Hon. Aminu Masari Zaibawa Wadanda Suka chi gasa Katsina National Talent Hunt

 Tirkashi: Hotunan Zafafan Motocin Da Gobna Rt. Hon. Aminu Masari  Zaibawa Wanda Ya Zo Na Daya (1) Da Na Biyu (2), A Gasar (Katsina National Talent Hunt Challenge)  Hotuna: Shamsu Wapa Dandume KNTHC Social Media

Ƴan sanda sun kama Likitan bogi wanda ya ɗiƙawa mata huɗu ciki a jihar Neja

LABARAI Daga: Shamsu Wapa Dandume Wallafawa November 15, 2022 Share 2 Min Read Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta gurfanar da wani matashi dan shekara 24 mai suna Clement Joseph da ke zaune a Koropka, Chanchaga, a unguwar Minna, babban birnin jihar, bisa zarginsa da nuna kansa a matsayin likita, tare da yiwa wasu mata hudu ciki a jihar. An kama Joseph ne a ranar Asabar, 6 ga Nuwamba, 2022 bisa ga bayanan da aka bai wa ‘yan sanda. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, PPRO, DSP Wasiu Abiodun, ya bayyana haka a Minna. Ya ce an kama wanda ake zargin ne da laifuka uku da suka hada da yin karya, zamba da kuma haddasa zubar da ciki. Kamar yadda rahoton DailyPost ya ruwaito, ya bayyana cewa, baya ga yaudara, ya karbi kudi daga hannun wani mutum da ba a san komi ba har Naira 280,000 bisa karya da yin karya da wani kamfani na karya ta yanar gizo mai suna ZUGA COINS INT’L business. Ya ce, “An kama wanda ake zargin ne da laifin karya, inda ya bayyana kansa a matsayin likita, kuma...

Taron bude Yakin Neman Zaben Sen bola Ahmad tinubu

Hotuna: Yadda jama'a suka yi cikar kwari a wurin taron bude kamfen din Tinubu a garin Jos A wurin taron Tinubu ya lashi takobin shawo kan matsalar tsaron Nijeriya da kuma wutar lantarki

Ba ni da burin zama Shugaban ƙasar Nijeriya

 Ba ni da burin zama Shugaban ƙasar Nijeriya Amma na yi imani wannan shine lokacin, Cewar Sanata Kwankwaso a hirarsa da gidan talbijin Na Channels TV.

Peter Obi Bazai Iya Lashe Zaben 2023 ba___Chewar Gwamnan Jihar Anambra

 Peter Obi ba zai iya lashe zaɓen 2023 ba, Cewar Gwamnan Anambra Soludo. Gwamnan jihar Anambra Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa jam’iyyar Labour (LP) na Peter Obi ba za ta lashe zaben 2023 ba.”  Soludo ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a wata kasida mai suna ‘Tarihi ya nuna kuma ba zan yi shiru ba (Sashe na 1).  Ya ce: “Bari ya bayyana sarai: Peter Obi ya san cewa ba zai iya ba kuma ba zai yi nasara ba. Ya san wasan da yake yi, shi ma ya sani, kuma ya san na sani.   “Wasan da yake bugawa shine  babban dalilin da yasa bai koma APGA ba. Gaskiyar mugunyar gaskiya (wasu kuma za su ce, Allah Ya kiyaye) ita ce, akwai mutane biyu jam'iyun da ke neman takarar shugaban ƙasa, Jam'iyyun sune kamaraka APC da PDP sauran wasan kwaikwayo ne mai ban sha'awa.” Gwamanan ya ƙara da cewa ya riga da ya faɗa masa ra’ayinsa, Lallai babu wata tafarki ingantacciya gare shi a kusa da mukamai biyu na farko, kuma idan ba a kula ba, ba zai ma kusanci matsayi na uku ba ko da a wurin ƙ...

“Nijeriya za ta fara buga Kuɗadenta a gida.

 “Nijeriya za ta fara buga Kuɗadenta a gida Saɓanin Yadda ake kashe Bilyoyin Kuɗade kafin a bugo su a suwizland da Malesiya.”

Siyasa Ba da Gaba Ba!

 Tinubu Da Atiku Suka Hadu A Abuja Wa 'yan nan hotunan da kuke gani yanzu aka dauke su a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja. A cikin hotunan za kuga yadda Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu suke ta fara'a da shewa a tsakanin su kamar ba kujera daya suke nema ba.  Ya rage naka ka gane cewa sufa basu siyasar gaba, basu zagin junan su. Muma ya kamata muyi siyasa ba da gaba ba, kowa yabi ra'ayin shi, siyasa ba addini bace.

Wata Sabuwa!

Kalli Yadda EFCC suka fasa kasan gidan Wani Dan PDP, Suka Binciko kudi daya birne a kasa... 

Za'ayi Amfani Da Wannan Jirgin Ruwan A Matsayin Masaukin Baƙi (Hotel) Na Saukar Baƙin Da Su Ka Zo Kallon Gasar Cin Kofin Duniya A Ƙasar Qatar

 Za'ayi  Amfani Da Wannan Jirgin Ruwan A Matsayin Masaukin Baƙi (Hotel) Na Saukar Baƙin Da Su Ka Zo Kallon Gasar Cin Kofin Duniya A Ƙasar Qatar

Katsina National Talent Hunt

 Anfara Kiran Mutanen Da Suka Shiga Gasar (Katsina National Talent Hunt) A Wayoyinsu Domin Fadawa Kowanne Rana Da Wurin Da Zaizo Ya Gabatarda Fasaharsa. Allah Yaba Mai Rabo Sa'a!

Cikin Hotuna

Hotuna: Comrd Bashir Yau Bashowa Hotunan Yadda: Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Alh Aminu Bello Masari, ya Jagoranchi taron masu ruwa da tsaki na Jam'iyyar APC, wanda  ya gudana yau Lahadi a dakin taro na gidan Gwamnati.