Tinubu Da Atiku Suka Hadu A Abuja
Wa 'yan nan hotunan da kuke gani yanzu aka dauke su a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja.
A cikin hotunan za kuga yadda Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu suke ta fara'a da shewa a tsakanin su kamar ba kujera daya suke nema ba.
Ya rage naka ka gane cewa sufa basu siyasar gaba, basu zagin junan su.
Muma ya kamata muyi siyasa ba da gaba ba, kowa yabi ra'ayin shi, siyasa ba addini bace.
Comments
Post a Comment