Ni Dan Siyasa Ne, Babu Abinda zai hana ni yiwa Ƴan takara addu'a- Inji Alaramma Ahmad Suelaiman.
"Nabi Sule Lamido a Siyasa nabi Kwankwaso Nabi Ganduje Nayi Gidan Atiku Amman Lokacin Baa Fara Fita Kamfe Dani Ba, Kuma Meyasa Duk Lokacin Da nabi Wadancan Banyi Laifi Ba, Sai Yanzu?"
"Bayan Haka Nayi Jam'iyyar APP Ta Koma CPC Haryanzu Da Takoma APC"
“Shigar da muke yi harkokin siyasa ta taimaki ci gaban addinin Musulunci a arewacin Nijeriya in ji Alaramma Ahmad Suleiman a cikin hira ta musamman da DCL Hausa ta yi dashi
Comments
Post a Comment