Wata kungiya mai suna
Alliance Network Against Corruption (ANAC)
ta fara zazzafar zanga-zanga na tsawon kwanaki (7) Bisa zargin Shugaban Babban bankin Najeriya Emefiele da Aiwatar da cin hanci da rashawa,
Kungiyar ta bukaci da Hukumar (EFCC) ta sauke Shugaban Babban bankin Bisa tuhumarsa da sama da fadi da wasu makudan kudade, a Cewar kungiyar sun tura da takarda dalilai zuwa Hukumar ta (EFCC) Domin ta binciki Shugaban Babban bankin Najeriya Emefiele,
Masu zanga-zanga sun ce, ba gudu Baja da baya zasu cigaba da zanga-zanga har na tsawon kwanaki 7 a garij Maraba dake karamar Hukumar karu ta jihar Nasarawa,
Sun fara zanga-zanga ne a safiyar yau lahadi, Kamar yadda Jaridar Sahara Reporters ta rawaito,
Comments
Post a Comment